Malaman kur'ani da ba a san su ba
IQNA - Thomas Ballantine Irving, marubuci kuma farfesa a fannin ilimin addinin Islama, ana daukarsa a matsayin mai tafsirin kur'ani na farko a Arewacin Amurka, kuma aikinsa ya share fage ga sauran masu fassara a yankin.
Lambar Labari: 3493154 Ranar Watsawa : 2025/04/26
IQNA - An sanar da wadanda suka zo na daya zuwa na biyar a zagaye na biyu na gasar karatun kur'ani mai tsarki ta tashar tauraron dan adam ta Al-Thaqlain ta gidan talabijin ta kasa da kasa.
Lambar Labari: 3493028 Ranar Watsawa : 2025/04/02
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Awkaf ta Masar ta sanar da fara gudanar da aikinta na watan Ramadan a cikin shirin "Jakadan Karatu a Duniya" na karatun kur'ani mai tsarki a kasashe da dama na duniya.
Lambar Labari: 3488835 Ranar Watsawa : 2023/03/19
Tehran (IQNA) Ana shirin harba wani tauraron dan adam a kasar Kazakhstan wanda ya shafi watsa shirye-shirye na kur'ani zalla.
Lambar Labari: 3486071 Ranar Watsawa : 2021/07/03
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulinci na Iran ya karrama masanin nukiliyar nan na kasar Shahid Mohsen Fakhrizadeh, da lambar yabo ta martaba sojoji.
Lambar Labari: 3485455 Ranar Watsawa : 2020/12/13